• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BOMA-BOMAI BIYU SUN YI SANADIYYAR MUTUWAR MUTUM 6

ByNoblen

Jul 6, 2022

An tada boma-bomai biyu a yankin Abyan da ke kudancin kasar Yaman inda mutum 6 su ka rasa ran su.
Harin ya shafi wata ma’adanar makamai ne inda hakan ya kuma haddasa samun raunuka ga fiye da mutum 30.
Yankin Abyan na cikin takaddamar iko da shi tsakanin gwamnati da ‘yan tawayen houthi.
A na raderadin ‘,yan Alqa’uda ne su ka tada boma-boman don yanayin tazarsr tashin su.
Ya zama wajibi dan katamin asibitin da a ka kai wadanda su ka ji rauni ya yi shelar neman gudunmawar jini inda ya tura wadanda su ka fi jin jiki garin Abyan din da birnin Aden.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
5 thoughts on “BOMA-BOMAI BIYU SUN YI SANADIYYAR MUTUWAR MUTUM 6”
  1. Can I just say what a relief to seek out someone who actually is aware of what theyre talking about on the internet. You undoubtedly know the way to bring an issue to light and make it important. More folks have to read this and understand this aspect of the story. I cant believe youre not more popular because you positively have the gift. 안전토토사이트

Leave a Reply

Your email address will not be published.