• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BOM YA YI SANADIYYAR RASA RAN KWAMANDAN SOJA A ADEN

Bom ta yi sanadiyyar rasa ran kwamandan sojan gwamnatin Yaman a birnin Aden na kudanci.
Manjo Janar Thabet Jawas na dawowa gida daga jana’izar wani dan uwan sa, sai bom da ke cikin wata mota a cibiyar shan man fetur ya tashe inda hakan ya shafi kwambar motocin da ya ke ciki.
Manjo Janar Jawas ya rasa ran sa da na wani dan uwan sa da jami’an tsaron lafiyar sa su uku.
Aden ne cibiyar gwamnatin Yaman tun mamaye babban birnin kasar San’a’a da ‘yan tawayen HOUTHI da Iran ke marawa baya su ka yi a 2014.
Birnin na fusknatar hare-hare daga ‘yan HOUTHI da DAESH.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “BOM YA YI SANADIYYAR RASA RAN KWAMANDAN SOJA A ADEN”
  1. There are definitely a number of particulars like that to take into consideration. That is a nice point to bring up. I provide the ideas above as normal inspiration but clearly there are questions just like the one you carry up the place an important thing shall be working in sincere good faith. I don?t know if finest practices have emerged around issues like that, however I’m positive that your job is clearly recognized as a fair game. Each girls and boys feel the influence of only a second’s pleasure, for the remainder of their lives.

Leave a Reply

Your email address will not be published.