• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BOKO HARAM SUN ADDABI SOJOJIN CHADI DA MIYAGUN HARE-HARE

ByNoblen

Aug 7, 2021 , ,

‘Yan Boko Haram sun matsa kaimi wajen kai miyagun hare-hare kan sojojin Chadi da hakan ke kawo asarar rayuwa.
A sabon harin da ‘yan ta’addan su ka kai, sun yi sanadiyyar rasa rayukan akalla sojojin Chadi 24.


Hare-hare na nuna ‘yan ta’addan sun kara azama bayan mutuwar tsohon shugaban su Abubakar Shekau.

Don kawo karshen ta’addancin, kasashen yankin tafkin Chadi su ka kafa cibiyar yaki da ta’addanci a babban birnin Chadi, Ndajamena.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *