Birane sun auka duhu a Najeriya sanadiyyar daukewar wutar lantarki da hakan ya sa a wasu sassa rugugin na’urorin samar da wuta wato janareta.
Bayanan da a ke samu na nuna an samu matsala ne a manyan cibiyoyin samar da wutar inda adadin wutar da za a iya rabawa ta zama ta sauko kasa ainun.
A na samun matsaloli biyu a lokaci daya a babban birnin Najeriya Abuja, inda ga sauran layin neman fetur ga karancin lantarki.
Wani abun damuwa shi ne kara farashin wutar da a ke yi, inda hakan ba ya ba da tabbas cewa wutar za ta samu dare da rana.
Wani kalubalen shi ne tsananin zafin rana da a ke fuskanta mai nuna shigowa lokacin damuna inda mutane kan iska akalla ko fankar wutar lantarki ne.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
I think this is among the most important information for me. And i am glad reading your article. But wanna remark on few general things, The website style is wonderful, the articles is really nice : D. Good job, cheers
Have you ever thought about writing an ebook or
guest authoring on other websites? I have a blog based on the same subjects you discuss and would love to
have you share some stories/information. I know my audience would enjoy your work.
If you are even remotely interested, feel free to shoot me an email.