• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BINCIKEN GIDA-GIDA DON GANO KAYAN DA A KA WAWASHE

Byadmin

Oct 29, 2020 , , , ,

Gwamnan Adamawa Umar Fintiri ya sanya hannu kan dokar zartarwa da ta ba da damar bincike gida-gida a jihar don gano kayan da a ka wawashe.

Daga alhamis din nan dokar za ta fara aiki duk da ma gwamnan ya ba da damar cewa mutane su dawo da kayan don gudun hushin gwamnati.

Dokar ya nuna za a rushe duk gidan da a ka samu irin wannan kaya a cikin sa.

Masu sharhi na ganin dokar ta yi tsanani a lokuta na dimokradiyya, tun da gwamnati kan so goyon baya daga dukkan jama’a kuma daga kowanne irin yanki ko addini ko dabi’a.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “BINCIKEN GIDA-GIDA DON GANO KAYAN DA A KA WAWASHE”
 1. Appreciating the hard work you put into your website and in depth
  information you provide. It’s great to come across a blog every
  once in a while that isn’t the same unwanted rehashed material.
  Wonderful read! I’ve bookmarked your site
  and I’m including your RSS feeds to my Google account.

 2. Hiya! I know this is kinda off topic however
  I’d figured I’d ask. Would you be interested
  in exchanging links or maybe guest authoring a blog post or vice-versa?
  My website addresses a lot of the same topics as yours
  and I believe we could greatly benefit from each other.

  If you are interested feel free to shoot
  me an e-mail. I look forward to hearing from you! Excellent blog by
  the way!

 3. You should take part in a contest for one of the highest quality blogs on the net.
  I most certainly will recommend this web site!

Leave a Reply

Your email address will not be published.