• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BERAKING: WANI ZAI FADO DAGA SAMAN TANGARAHON WAYA A GOMBE

Da dumi-dumi, yanzu wani matashi a Unguwar Jekadafari dake Gombe ya hau saman Tangarahon wayar Salula.

Matashin yana barazanar zai fado, wanda mutanen gari hankalin su ya tashi kwarai.

Amma har yanzu babu cikikken dalilin hawan nasa sama.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI馃榾馃榾馃榾
One thought on “BERAKING: WANI ZAI FADO DAGA SAMAN TANGARAHON WAYA A GOMBE”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *