• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BARAZANAR KORONA BA TA HANA GAGARUMIN IDI A ABUJA BA

Barazanar yaduwar cutar korona bairos ba ta hana gudanar da gagarumar murnar idin babbar sallah ba.
Duk masallatai a ciki da wajen birnin sun cika da masu ibada da kuma akasarin su su ka jira har kammala huduba kafin komawa gida.

Gwamnatin Najeriya ta aiyana Abuja da jihohi 6 da su ka da uku a arewa uku a kudu na cikin mafi hatsarin yaduwar cutar ta annoba.

Wasu masu karamin karfi ma ba su bar birnin don tafiya garuruwan su ba don rage dawainiya a tsakiyar tsadar rayuwa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.