• Thu. May 19th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BARAYIN MUTANE NA CIGABA DA BARAZANA KAN JAMA’A A AREWA MASO YAMMACIN NAJERIYA

Barayin mutane na cigaba da barazana ga mazuna da matafiya a wasu yankunan arewa maso yammacin Najeriya da kuma jihar Neja a arewa ta tsakiya.

Wannan na faruwa ne don yanda ‘yan uwan wadanda a ka sace kan biya kudin fansa don gudun rasa ‘yan uwan na su.

Barayin dai kan kwashe dogon lokaci su na ciniki da ‘yan uwan wadanda sunka kama bayan tsuga kudin fansa.

Tuni sana’ar satar mutane ta zama wara babbar hanyar samun makudan kudi ga miyagun iri da masu mara mu su baya.

Da alamu barayin sun fi fakon daliban makarantu don yanda a kan samu kudin fansa masu tsoka daga iyayen su.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
45 thoughts on “BARAYIN MUTANE NA CIGABA DA BARAZANA KAN JAMA’A A AREWA MASO YAMMACIN NAJERIYA”
 1. This is the perfect blog for anybody who
  hopes to find out about this topic. You realize
  so much its almost hard to argue with you (not that I personally would want
  to…HaHa). You definitely put a new spin on a subject that has
  been written about for ages. Wonderful stuff, just great!

 2. I am really enjoying the theme/design of your blog. Do you ever run into any browser compatibility problems?

  A couple of my blog readers have complained about my blog not operating correctly in Explorer but looks great in Chrome.
  Do you have any tips to help fix this issue?

Leave a Reply

Your email address will not be published.