• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BARAYIN DAJI SUN TARE HANYAR BIRNIN GWARI SU KA SACE MATAFIYA

Rahotanni na baiyana cewa barayin daji sun kafa tarko a yankin Birnin Gwari da ke jihar Kaduna inda su ka sace ‘yan kasuwa.
Lamarin ya auku ne yayin da ‘yan kasuwar ke cikin kwambar motoci don tafiya harkar kasuwancin su kamar yanda su ka saba.
Jaridar Premium Times ta ruwaito labarin cewa motocin da ke can gaban kwambar ce su ka fada tarkon barayin.
Wani da ke kwambar ya ce sun a tare da jami’an tsaro masu rakiya amma sai su ka samu motoci 4 da ke can gaba ba kowa an sace fasinjojin da ke ciki.
Jami’an tsaro sun yi kokarin bin sauwn barayin don ceto ‘yan kasuwar a daidai dajin Unguwar Yako mai hatsarin tsayawa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
7 thoughts on “BARAYIN DAJI SUN TARE HANYAR BIRNIN GWARI SU KA SACE MATAFIYA”
  1. We are a gaggle of volunteers and starting a brand new scheme in our community.
    Your web site offered us with helpful information to work on. You have done an impressive
    task and our whole group will probably be grateful to you.

  2. I like what you guys are up also. Such clever work and reporting! Carry on the excellent works guys I?¦ve incorporated you guys to my blogroll. I think it will improve the value of my site 🙂

Leave a Reply

Your email address will not be published.