• Thu. May 19th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BARAYIN DAJI SUN SAKI HOTUNAN WADANDA SU KA SACE A JIRGIN KASA

Barayin daji sun saki hotunan wadanda su ka sace a jirgin kasa tsakanin Abuja zuwa Kaduna.
Hotunan sun fito ne wata daya bayan sace mutanen.
Tun kafin fitowar hotunan, barayin sun fitar da faifan bidiyo da ke nuna wasu daga wadanda akasin ya rutsa da su.

 

Barayin na daji sun rufe bayan mutanen da su ka sace da kamar kyallaye don kar a gane a irin dajjn da su ke inda su ka zaunar da mutanen kan tamfol.
A na ta kira ga gwamnati ta samu dabarar kubutar da mutanen daga hannun miyagun iri.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “BARAYIN DAJI SUN SAKI HOTUNAN WADANDA SU KA SACE A JIRGIN KASA”
  1. Hey! I know this is somewhat off topic but I was wondering which blog platform are you using for this website? I’m getting fed up of WordPress because I’ve had issues with hackers and I’m looking at options for another platform. I would be fantastic if you could point me in the direction of a good platform.

  2. Great blog! Do you have any hints for aspiring writers? I’m hoping to start my own website soon but I’m a little lost on everything. Would you advise starting with a free platform like WordPress or go for a paid option? There are so many options out there that I’m completely overwhelmed .. Any suggestions? Thanks a lot!

Leave a Reply

Your email address will not be published.