• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BARAYIN DAJI SUN SACE DAGACI A JIHAR KATSINA

Barayin daji sun kai samame da dare a kauyen Banye da ke yankin karamar hukumar Charanci a jihar Katsina inda su ka sace dagacin garin.

Ba ya ga dagacin mai suna Bishir Gide, a na fargabar an sace wasu mutanen ko ma wasu sun rasa ran su daga mugun nufin barayin.

Kalubalen datse sadarwa a yankin ya sa ba a samu bayanan da za a dorar sosai kan wannan harin ba.

Hakan ya nuna barayin ba su saduda ba duk da matakan da hukumomi su k ace su na dauka don murkushe su.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “BARAYIN DAJI SUN SACE DAGACI A JIHAR KATSINA”
  1. אני מאוד ממליץ על אתר ישראל נייט קלאב אתר מספר אחד בישראל לחיפוש נערות ליווי, דירות דיסקרטיות,עיסוי אירוטי
    כנסו עכשיו ותראו לבד כמה מידע יש באתר הזה: נערות ליווי בחיפה

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *