• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BARAYI SUN SAKE 28 DAGA DALIBAN MAKARANTAR SAKANDAREN BETHEL BAPTIST DA KE KADUNA

Byadmin

Jul 27, 2021

Barayi sun dau mataki sake 28 daga cikin dalibai 21 da su ka dauke daga makarantar sakandaren Bathel Baptist da ke Chikun a jihar Kaduna.

Shugaban kungiyar kiristoci reshen Kaduna Joseph Hayap ya ba da tabbacin hakan ga jaridar Tribune.

Hayap ya yi fatar barayin za su sako sauran daliban.

Ba labarin ko an biya kudin fansa ko kuwa a’a kafin sako daliban.

Tun farko barayin sun nemi diyyar Naira miliyan 60 kafin sako daliban inda ya nuna yanzu an sako rukunin farko.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “BARAYI SUN SAKE 28 DAGA DALIBAN MAKARANTAR SAKANDAREN BETHEL BAPTIST DA KE KADUNA”
  1. Someone necessarily lend a hand to make significantly posts I might state.

    That is the first time I frequented your website page and so
    far? I surprised with the analysis you made to make this actual submit extraordinary.
    Magnificent activity!

Leave a Reply

Your email address will not be published.