• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BARAYI SUN SACE MAHAIFIN SHUGABAN MAJALISAR DOKOKIN JIHAR ZAMFARA

Barayi a jihar Zamfara sun sace mahaifin kakakin majalisar dokokin jihar Nasir Magarya da wasu mutum 5.
Kakakin ‘yan sanda na jihar Muhammad Shehu ya ba da tabbacin aukuwar wannan akasi amma bai yi karin haske ba.
Shehu ya ce yanzu haka zaratan ‘yan sanda sun bazama don ceto mutanen.
Rahoto da jaridar premium times ta wallafa ya baiyana cewa barayin sun shiga Magarya a karamar hukumar Zurmi inda su ka yi ta harbe-harbe daidai sallar la’asar su ka yi awun gaba da mahaifin kakakin.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *