• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BARAYI SUN KARA SAKIN KARIN DALIBAI NA MAKARANTAR BAPTIST

Wuni daya bayan sako dalibai 28 na makarantar Bethel Baptist a Kaduna, wasu uku daga yaran sun kubuta biyo bayan sulalewa daga hannun barayin.

Daliban sun bi daji har wani makiyayi ya taimaka mu su don gano hanyar komawa gida.
Rahotanni na baiyana an kashe Naira miliyan 100 wajen kubutar da rukunin dalibai 28.

Gaba daya daliban 121 ne da a ke sa ran duk za su kubuta.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2,295 thoughts on “BARAYI SUN KARA SAKIN KARIN DALIBAI NA MAKARANTAR BAPTIST”