• Wed. Jun 29th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BANI TSORON ZABEN FIDDA GWANI NA ‘YAR TINKE, KUMA BANI GOYON BAYAN HAKA- HON. FATUHU MUHAMMAD

ByHassan Goma

Nov 29, 2021

Dan Majalisar Hon. Fatuhu Muhammad ya bayyana haka ne ranar Lahadi 28/11/2021 yayin da ya ziyarci kananan hukumomin da yake wakilta, Daura, Sandamu da Ma’iadua, don taya shugabannin jam’iyyar Apc na mazabarsa murna akan zabensu da akayi kwanakin baya, wanda akayi baya Najeriya sanadiyar aiki aikinsa na wakilci a majalisar wakilai ta Najeriya

Kamar yadda jaridar Mobile Media Crew ta ruwaito, a acikin bayanan daya gabatar a kananan hukumomin Daura, Maidua da Sandamu akan matsayarsa akan zaben ‘yar tinke cewa yayi ”Majalisar ta rabu biyu akan dokar, wasu naso, amma wasu basu so, nima ina cikin wadanda basuso, badon ina jin tsoron zaben ‘yar tinke ba, inda ma Dan majalisar ya bugi kirji yace” ko yanzu a hau layin zabe ba ya shakkar komai.

Dan Majalisar ya kara da cewa” zaben yar tinke yana bata zumunci, zaben ‘yar tinke yana kawo tashin hankali, sannan kuma duba da halin da kasarmu ta ke ciki, bamu da isassun Jami’an tsaron da zasu tsare ayi zaben ba tare da tashin hankali ba, kai hatta ita kanta hukumar zabe batada isassun Jami’ai da zasu gudanar da wannan zabe. Dadai sauran matsalolin da ka iya tasowa akan zaben.

Manyan ‘yan jama’iyar ta APC na kananan hukumomin sun sami halartar taron daga cikin su akwai Dan majalisar jaha mai wakiltar karamar hukumar Daura Hon. Nasir Yahaya Daura, Dan majalisar jaha mai wakiltar karamar hukumar Mai’adua Hon. Mustapha Rabe Musa Mai’adua, tsohon Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Daura Hon. Shehu Ratiyos, Hon. Hamidan Na Allahu tsohon Shugaban rikon karamar hukumar Ma’iadua, Hon. Sani Ali Jar Kuka tsohon Shugaban rikon karamar hukumar Sandamu, Alh. Ali Haruna mai taimaka Dan Majalisar akan ayyukan mazaba. Dadai sauransu.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
22 thoughts on “BANI TSORON ZABEN FIDDA GWANI NA ‘YAR TINKE, KUMA BANI GOYON BAYAN HAKA- HON. FATUHU MUHAMMAD”
 1. I like the helpful info you provide in your articles.
  I will bookmark your blog and check again here frequently.
  I am quite certain I’ll learn plenty of new stuff right here!
  Best of luck for the next!

 2. Link exchange is nothing else except it is only placing the other person’s weblog link on your
  page at appropriate place and other person will also do same for you.

 3. I was recommended this blog by my cousin. I am not sure whether
  this post is written by him as no one else know such detailed about my difficulty.
  You’re amazing! Thanks!

 4. Magnificent beat ! I would like to apprentice while you amend
  your site, how could i subscribe for a blog site?
  The account helped me a acceptable deal. I had
  been a little bit acquainted of this your broadcast provided
  bright clear idea

 5. Thanks a bunch for sharing this with all folks you really recognise what you are talking about!
  Bookmarked. Kindly also visit my website =). We can have a link trade contract between us

Leave a Reply

Your email address will not be published.