• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BAN YI MAMAKIN KALAMAN TINUBU KAN BUHARI BA-BARAYAN BAUCHI

Barayan Bauchi Sunusi ya ce bai yi mamakin kalaman Bola Tinubu kan cewa ahi ya taimakawa shugaba Buhari ya lashe zaben 2015.
Baban Takko wanda dattijon ‘yan siyasar arewa ne ya ce ko shi kan sa zai iya furta kalaman don Tinubu ya taimakawa nasarar APC ainun da goyon bayan yarbawa.
Baban Takko ya bukaci APC ta rika sakawa wadanda su ka sadaukar da kan su don nasarar ta kan babbar jam’iyyar adawa ta PDP.
Kazalika Baraya ya ce maida mulki kudu bayan mulkin shugba Buhari shi ne zai kawo maslaha a kasa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “BAN YI MAMAKIN KALAMAN TINUBU KAN BUHARI BA-BARAYAN BAUCHI”
 1. New Multifunction Anti-theft Waterproof Sling Bag

  The best ever SUPER Sling Bag: Drop-proof/Anti-theft/Scratch-resistant/USB Charging

  50% OFF for the next 24 Hours ONLY + FREE Worldwide Shipping for a LIMITED time

  Buy now: https://fashiondaily.shop

  Best,

  Reggie
  Noblen tv – Gaskiya Jari…

 2. Get The Worlds Greatest Magic Sand Free Beach Mat!

  Watch sand, dirt & dust disappear right before your eyes! It’s perfect for beach, picnic, camping or hiking.

  Act Now And Receive A Special Discount For Our Magic Mat!

  Get Yours Here: https://magicmat.biz

  To your success,

  Soon

 3. Hey there

  The New Powerful LED Flashlight is The Perfect Flashlight For Any Situation!

  The 3,000 Lumens & Adjustable Zoom gives you the wide field of view and brightness other flashlights don’t have.

  50% OFF + Free Shipping! Get it Now: linterna.store

  Best regards,

  Florentina

Leave a Reply

Your email address will not be published.