• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BAITUL MUKADDAS-PALASDINAWA 42 SUN SAMU RAUNUKA A FAFATAWA DA ‘YAN SANDAN ISRA’ILA

Palasdinawa 42 sun samu raunuka a masallacin Al-Aqsa da ke birnin kudus sanadiyyar fafatawa da ‘yan sandan Isra’ila da kan kutsa masallacin.
Palasdinawan sun taru a masallacin don ibada a jumma’ar karshe ta ramadanar bana hijira 1443.
Daraktan masallacin Sheikh Umar Al-Kiswani ya ce akwai masu ibada dubu 160 a masallacin kuma inda ‘yan sanda ke datse hanya don takaita shigowar Palasdinawa ya haifar da jin raunukan.
Al-Kiswani ya ce sun a sa ran masu ibadar za su kai dubu 220.
Hakanan daraktan ya ce dubban musulmi da su ka taru a masallacin musamman don fatar dacewa da lailatul kadari ya nuna musulmi ke mallakar babban masallacin wanda shi ne na uku mafi daraja a duniya.
Yahudawa kan zo masallacin don gudanar da irin ibadar su.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
11 thoughts on “BAITUL MUKADDAS-PALASDINAWA 42 SUN SAMU RAUNUKA A FAFATAWA DA ‘YAN SANDAN ISRA’ILA”
 1. It is just not only one program, it is in fact a complete set of
  equipment that perform for taking care of licensing,
  deploying, and activating MS Business office and windows.
  All capabilities run within the history and you also
  under no circumstances be disturbed.

 2. Excellent post. Keep posting such kind of info on your page.
  Im really impressed by your blog.
  Hey there, You’ve performed a fantastic job. I’ll certainly digg
  it and in my opinion recommend to my friends. I’m confident
  they’ll be benefited from this website.

 3. You can certainly see your skills within the work you write.
  The world hopes for even more passionate writers such as you who are not afraid to say how they believe.
  Always go after your heart.

Leave a Reply

Your email address will not be published.