• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BABBAN SUFETON YAN SANDAN NAJERIYA YA YI WA JAMI AN CAJIN BATUR DON TUNKARAR WATAN SHAGALI

Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Muhammadu Adamu ya yi wa jami’an sa Cajin batur don su zama cikin shirin tsaro a watan shagali mai shigowa.

Watan shagali da hada-hada mai yawa na zuwa a duk karshen shekarar miladiyya.

Adamu ya gana da manyan jami’an sa a helkwatar ‘yan sandan a Abuja don tsara matakan tabbatar da tsaro a watan na Disamba.

Babban sufeton ya umurci tura jami’ai duk sassan da su ka dace don gudanar da aiki a lokacin da za a gudanar da bukin kirsimeti da na sabuwar shekarar nasara.

Taron ya samu halartar ministan ‘yan sanda Maigari Dingyadi wanda ya yi albishir din hada kai da ma’aikatar kudi don samawa ‘yan sanda hakkokin aiki don gudanar da lamuran tsaron cikin walwala.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “BABBAN SUFETON YAN SANDAN NAJERIYA YA YI WA JAMI AN CAJIN BATUR DON TUNKARAR WATAN SHAGALI”
  1. We are a group of volunteers and opening a new scheme in our community.
    Your website offered us with valuable info to work on. You have done a formidable job and our entire community will be thankful to you.

  2. This is really interesting, You are a very skilled
    blogger. I have joined your feed and look forward to seeking more of your excellent post.
    Also, I have shared your website in my social networks!

Leave a Reply

Your email address will not be published.