• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BABBAN SUFETON ‘YAN SANDAN NAJERIYA YA SOKE SINTIRIN JAMI’AN “SARS” DON KORAFI DA YA YI YAWA A KAN SU

Babban sufeton ‘yan sandan Muhammad Adamu ya soke sinitirin jami’an yaki da ‘yan fashi da makami na rundunar “SARS”
Matakin ya biyo bayan korafi na zalunci da ya yi yawa kan jami’an da wasunsu kai aikata abun da su ka ga dama ba tare da damuwa da doka da od aba.

Wata korafin ya shafi yanda jami’an kan iya kai wag a kashe wadanda su ke tuhuma ba tare da zuwa kotu ba, hakanan da kutsawa su bincika bayanan wayoyin salula da na’;urori masu kwakwalwa na mutane.

Yanzu ne babban sufeton ya dakatar da sintiri da tsayar da motoci da ‘yan SARS ke yi, inda yanzu an bar su da asalin aikin su na kai taimako ga labarin fashi da makami da kuma na satar mutane ko wasu manyan laifuka.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “BABBAN SUFETON ‘YAN SANDAN NAJERIYA YA SOKE SINTIRIN JAMI’AN “SARS” DON KORAFI DA YA YI YAWA A KAN SU”
 1. My developer is trying to convince me to move to .net from PHP.

  I have always disliked the idea because of the expenses.
  But he’s tryiong none the less. I’ve been using Movable-type on a variety of websites for about a year and am anxious about switching
  to another platform. I have heard great things about blogengine.net.
  Is there a way I can import all my wordpress content into it?

  Any help would be really appreciated!

Leave a Reply

Your email address will not be published.