• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BABBAN LAUYA AFE BABALOLA YA BA DA SHAWARIN A KAFA GWAMNATIN RIKWAN KWARYA

Babban lauya Afe Babalola ya ba da shawarin kafa gwamnatin rikwan kwarya a Najeriya maimakon gudanar da zaben 2023.
Babalola wanda ke magana a Ado Ekiti, ya ce matukar a ka gudanar da zaben za a dora ne kan gurhuwar tafiya da a ke kai.
Lauyan ya ce ya na da kyau a rubuta wani sabon tsarin mulki da zai kunshi muradun jama’a da kuma samar da sabon babi.
Hakanan ya ce wadanda za su jagoranci gwamnatin sun hada da duk shugabannin kasa.
Wata shawarar ma ita ce ya dace a kawo tsarin majalisar dokoki ta wucin gadi da ta rika zama in bukatar hakan ta taso.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “BABBAN LAUYA AFE BABALOLA YA BA DA SHAWARIN A KAFA GWAMNATIN RIKWAN KWARYA”
  1. Hi there, You have performed an excellent job. I’ll certainly digg it and for my part recommend to my friends. I am confident they will be benefited from this website.

Leave a Reply

Your email address will not be published.