• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BABBAN BOM A MOTA YA YI SANADIYYAR MUTUWAR MUTANE DA DAMA A BABBAN BIRNIN AFGHANISTAN

Rahotanni daga babban birnin Afghanistan, Kabul, na baiyana cewa fashewar bom da a ka dana a mota ya haddasa asarar dimbin rayuka.

Akalla mutum 9 sun riga mu gidan gaskiya a sanadiyyar tashin bom din.

Ministan cikin gidan Afghanistan, Masoud Andarabi ya ce kimanin mutum 20 su ka samu raunuka ciki har da dan majalisa Khan Mohammed Wardak.

Zuwa yanzu ba kungiyar da ta dauki alhakin kai harin.

Shugaban Afghanistan Ashraf Ghani wanda kai tsaye bai soki Taliban da kai harin ba, amma ya bukaci kungiyar ta rungumi hanyoyin zaman lafiya don a samu nasarar tattaunawar samun maslaha da a ke yi.

Kungiyar DEASH kan dau alhakin irin wannan harin.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
10 thoughts on “BABBAN BOM A MOTA YA YI SANADIYYAR MUTUWAR MUTANE DA DAMA A BABBAN BIRNIN AFGHANISTAN”
 1. Your style is unique in comparison to other folks I have read
  stuff from. I appreciate you for posting when you have the opportunity,
  Guess I’ll just bookmark this web site.

 2. I would like to thank you for the efforts you have put in penning this
  blog. I’m hoping to check out the same high-grade blog posts by you in the future
  as well. In truth, your creative writing abilities has inspired me to
  get my own, personal site now 😉

 3. You could certainly see your enthusiasm within the work you write.
  The sector hopes for more passionate writers such as you
  who aren’t afraid to mention how they believe. All the time follow your heart.

 4. I don’t even know how I ended up here, but I thought this post was
  good. I do not know who you are but certainly you are going to a famous blogger if you are not already 😉 Cheers!

Leave a Reply

Your email address will not be published.