• Thu. May 19th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BA ZAN JANYE DAGA TAKARAR SHUGABANCIN APC BA DUK DA TURA KUJERAR AREWA TA TSAKIYA-YARI

Tsohon gwamnan jihar Zamfara Abdul’aziz Yari ya ce har yanzu ya na cikin takarar neman shugabancin APC duk da batun tura kujerar arewa ta tsakiya.
Yari wanda ke cewa dimokradiyya dama ce ga kowa ya gwada karbuwar sa, ya bukaci APC ta buda dama a gudanar da zabe yanda ya dace.
Abun da ke nuna tura takarar arewa ta tsakiya wani tsari ne na rage cecekuce, shi ne yanda jam’iyyar ta sayarwa Yari takardar tsayawa takarar.
Tsohon gwamnan na nuna har yanzu ya na kalubalantar yanda APC ta bar lamuran su ka rikice a Zamfara ta hanyar damka ragamar komai ga gwamna Bello Matawalle da hakan ya zama abun da asalin ‘yan jam’iyyar ba za su lamunta ba.
Yari na shan suka daga wasu da ke adawa da yanda ya gudanar da zaben fidda gwani na APC a 2019 da hakan ya sa PDP ta ci bulus daga hukuncin kotun koli.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI馃榾馃榾馃榾
2 thoughts on “BA ZAN JANYE DAGA TAKARAR SHUGABANCIN APC BA DUK DA TURA KUJERAR AREWA TA TSAKIYA-YARI”
  1. Next time I read a blog, Hopefully it wont fail me as much as this particular one. I mean, Yes, it was my choice to read, however I really believed you would have something helpful to talk about. All I hear is a bunch of whining about something you could fix if you werent too busy searching for attention.

  2. Sweet blog! I found it while surfing around on Yahoo News.

    Do you have any suggestions on how to get listed in Yahoo
    News? I’ve been trying for a while but I never seem to get there!
    Appreciate it

Leave a Reply

Your email address will not be published.