• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BA ZAN DAU RAINI DAGA MATAIMAKI NA BA-GWAMNA MATAWALLE

Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawallen Maradun ya ce ba zai amince da raini daga matamakin sa Mahdi Aliyu ba.
Gwamnan na magana ne kan shirga gangami da Aliyu ya yi na nuna ya na nan daram a PDP bayan sauya shekar gwamnan.

Mahdi Aliyu wanda dan Janar Aliyu Gusau ne ya shirya gangamin don kara karfafa jam’iyyar PDP a jihar da su ka tsaya zabe da Matawallen Maradun a inuwar ta.

Maradun ya ce zai yi aiki da Aliyu duk da bambancin jam’iyya a tsakanin su amma ba zai dau dabi’un rashin martabawa ba.

Da alamun majalisar dokokin jihar na sob daukar matakin tsige Aliyu bayan gaiyatar sa don yin bayanin dalilin yin gangami alhali jihar na fama da kalubalen tsaro.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2,431 thoughts on “BA ZAN DAU RAINI DAGA MATAIMAKI NA BA-GWAMNA MATAWALLE”
  1. Having read this I believed it was very enlightening. I appreciate you finding the time and effort to put this article together. I once again find myself spending a lot of time both reading and leaving comments. But so what, it was still worth it!

  2. I am sure this post has touched all the internet
    users, its really really good piece of writing on building up new webpage.