• Mon. Jan 17th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BA ZA MU SAKE YARDA DA CIN ZARAFIN ALKALAI BA-BABBAN ALKALIN NAJERIYA TANKO MUHAMMED

ByNoblen

Dec 9, 2021 ,

Babban alkalin Najeriya Jostis Tanko Muhammed ya ce daga yanzu ba za su sake amincewa da cin zarafin alkali ba don rashin karramawar ta isa haka nan.
Jostis Tanko na magana ne a taron kaddamar sabuwar shekarar shari’a ta kotun koli, ya na mai tunawa da abubuwan takaici da su ka faru ga alkalai a tsawon shekarar.
Ba mamaki babban alkalin na magana kan kutsawa da wasu su ka yi gdan Jostis Mary Odili a anguwar Maitama Abuja da sunan gudanar da bincike.
Jostis Tanko ya ce sashen shari’a zai dau matakai masu tsauri kan irin wannan cin zarafin.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *