• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BA ZA MU KYALE ‘YAN FASHIN TEKU SU KASSARA KASUWANCIN AFURKA BA

Hukumomin tashoshin teku na wasu kasashen Afurka ta yamma sun daura haramar yaki da barayin teku da ke barazana ga lamuran kasuwancin teku a yankin.

Damuwar ta shafi yanda a kan samu barayin teku musmman a mashigar teku ta Gunea.

A ziyarar hadin guiwar kasuwancin teku, tawagar hukumar kasuwancin teku ta Ghana ta zo Abuja inda ta gana da hukumar sufurin jiragen ruwa ta Najeriya don daukar karin matakan cin riba 100% daga kasuwancin teku.

“fashi a mashigar tekun Gunea babban kalubale ne, mu a Ghana zan iya cewa mu na da salama a sufuri ta tekun mu, amma in gemun dan makwabcin ka ya kama da wuta sai ka shafawa na ka ruwa” inji shugabar hukumar kasuwanci ta teku ta Ghana Mrs. Benonita Bismack. 

Ta cigaba da cewa su na aiki tare da makwabta da jami’an tsaro don tabbatar da tsaron teku a yankin, amma abun takaici mun ji labarin cewa an kai wa wasu jirage hari da sace wasu ‘yan kaashen ketare.”

A jawabin sa, shugaban hukumar kasuwanci ta jiragen ruwa na Najeriya Mallam Hassan Bello ya ba da tabbacin ingancin matakan da a ka dauka na yaki da ‘yan fashin.

Hassan Bello ya koka ga yanda a ke samun jinkirin fiton kaya a tashar teku ta Najeriya amma ya ce hukumar sa ta bullo da wata dabara.

Najeriya na da tasiri wajen lamuran kasuwanci a yankin Afurka ta yamma da kan sa duk matakan da ta kan dauka na dakatar da shigo da wasu hajoji kan shafi sauran kasashe da ke makwabtaka har ya kai ga amfani da hanyoyin diflomasiyya wajen daidaita lamura.

Masana tattalin arziki na cewa dogara da Najeriya ke yi wajen shigo da duk muhimman kayan da ta ke bukata daga ketare ciki kuwa har da man fetur na kawo kuncin tattalin arziki da tsadar kayan masarufi.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
63 thoughts on “BA ZA MU KYALE ‘YAN FASHIN TEKU SU KASSARA KASUWANCIN AFURKA BA”
  1. Hey! This is my 1st comment here so I just wanted to give a quick shout out and say I genuinely enjoy reading through your blog posts. Can you suggest any other blogs/websites/forums that go over the same subjects? Thank you so much!

  2. I’ll immediately take hold of your rss feed as I can’t in finding your e-mail subscription link or e-newsletter service. Do you have any? Please let me recognise so that I may subscribe. Thanks.

  3. I was just looking for this info for some time. After six hours of continuous Googleing, finally I got it in your website. I wonder what is the lack of Google strategy that do not rank this type of informative web sites in top of the list. Normally the top web sites are full of garbage.

  4. You really make it seem so easy with your presentation but I find this matter to be really something that I think I would never understand. It seems too complex and very broad for me. I’m looking forward for your next post, I’ll try to get the hang of it!

Leave a Reply

Your email address will not be published.