• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BA ZA MU FASA HUTUN MU NA ALKALAI BA -JOHN TSOHO

Shugaban babbar kotun taraiyar Najeriya John Tsoho ya ce alkalai ba za su fasa tafiya hutun su na bana ba don tanadin doka ne ya ba su damar.

John Tsoho a zantawa da jaridar Premium Times ya ce kiran da lauyoyi ke yi cewa alkalan su bar tafiya hutun don yajin aikin da a ka yi na tsawon wata biyu ya kassara lamuran shari’a, ba zai zama adalci ba don doka ce tafiya hutun don haka masu kare doka bai kamata su mara baya da karya ba.

Tsoho ya ce ko a lokaci  yajin aikin shi ya yi aiki kuma wasu alkalan ma sun kula da shari’a ta hanyar na’ura.

Alkalan za su fara hutu na tsawon wata biyu daga 26 ga watan na Yuli.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2,531 thoughts on “BA ZA MU FASA HUTUN MU NA ALKALAI BA -JOHN TSOHO”
 1. Hey I know this is off topic but I was wondering
  if you knew of any widgets I could add to my blog that automatically tweet my newest twitter updates.
  I’ve been looking for a plug-in like this for quite some time and was hoping
  maybe you would have some experience with something
  like this. Please let me know if you run into anything.
  I truly enjoy reading your blog and I look forward to
  your new updates.