• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BA ZA MU BARI A CIGABA DA CIN ZARAFIN MASU SANYA HIJABI BA-KUNGIYOYIN MUSULMI

ByNoblen

Feb 3, 2022

Kungiyoyin musulmi a Lagos sun tsaida matsayar bin kadun duk wata musulmar da a ka ciwa zarafi don kawai ta sanya hijabi.
Matsayar ta fito ne a shirye-shiryen ranar hijabi ta bana da a ka gudanar a babban masallacin jumma’a na Alausa da ke Lagos.
Taron ya yanke hukuncin bin kadun duk wacce a ka ci wa zarafi a gaban kotu maimakon tsayawa kawai a na nuna bacin rai.
Mahalarta taron sun bukaci gwamnatin Lagos ta shaidawa jagororin makarantu su san da hukuncin kotun daukaka kara da ya ba da ‘yancin mata musulmi su rika sanya hijabi.
A Abuja ma an gudanar da irin wannan taro a makarantar Fuad Lababidi da ke anguwar Zone 3.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “BA ZA MU BARI A CIGABA DA CIN ZARAFIN MASU SANYA HIJABI BA-KUNGIYOYIN MUSULMI”
  1. Howdy! I’m at work browsing your blog from my new iphone 4!
    Just wanted to say I love reading your blog and look forward to all your posts!
    Carry on the superb work!

Leave a Reply

Your email address will not be published.