• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BA WATA MAFITA DA GWAMNONIN KUDU SU KA KAWO A HANA KIWO A FILI-FADAR ASO ROCK

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce gwamnonin kudu ba su kawo wata mafita ba, bayan taron su a Asaba da ya soke kiwon shanu a fili.

In za a tuna gwamnonin kudancin Najeriya ba tare da bambancin siyasa ba, sun yi taro a Asaba jihar Delta inda su ka rantaba hannu kan matakin hana kiwon shanu a fili da fulani makiyaya ke yi da nuna cewa don lamuran tsaro ne.

Shugaban a sanarwa daga mai taimaka ma sa kan labaru Garba Shehu, ya ce bayan matakin hana kiwon, ba wata mafita da gwamnonin na kudu su ka kawo da hakan tamkar neman raba kan kasa ne tun da tsarin mulki ta ba wa kowa damar zagayawa duk inda ya ke so a kasar.

Don haka shugaba Buhari ya ce daga watan gobe, gwamnatin sa za ta fara gyara gandun daji a jihohin su da su ka ba da hadin kai don samawa makiyayan mafita kazalika manoma ma su yi noman su kowa ya na na sa gefen.

Za a kafa makarantu da mashayar dabbobi a gandun dazukan da tuni ministan gona Sabo Nanono ya tsara kafin matsayar gwamnonin na kudu.

Ministan shari’a Abubakar Malami ya yi watsi da matakin gwamnonin na kudu da baiyana hakan a matsayin sabawa tsarin mulki.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
32 thoughts on “BA WATA MAFITA DA GWAMNONIN KUDU SU KA KAWO A HANA KIWO A FILI-FADAR ASO ROCK”
 1. I’m very happy to discover this page. Ineed to to thank you forr ones time just for this fantastic read!
  I definiteloy really iked every little biit of it and I have
  you bookmarked to check out new things in yojr blog.

 2. Hi there to evsry body, it’s my first go to see of this webpage; this webpage
  contains amazing and realloy excellent data in support of readers.

 3. I tbink this is one of the most important informaion for me.
  And i am glad reading your article. But wanna remark on few general things, The web ste style is perfect,
  the articles is really great!

 4. Nice post. I was checking continuously this blog and I’m impressed!
  Very useful information specially the last part 🙂 I care for
  such info a lot. I was looking for this particular information for a long time.
  Thank you and best of luck.

 5. Hello there! Would you mind if I share your blog with my twitter group?

  There’s a lot of people that I think would really
  appreciate your content.Please let me know. Thanks!

 6. Hi there too every body, it’s my first go too see of this webpage; this wbpage contains amazing and really excellent data inn support of
  readers.

 7. I’m very happy to discover this page. I need to to thank you for ones ttime just for this fantastic read!
  I definitely really liked every little bit of it and I have you bookmarked to
  check out new things in your blog.

 8. I thiink this is one oof the most important information for me.

  Annd i am glad reading your article. But wanna remark on ffew general
  things, The web site style is perfect, the articles
  is really great!

Leave a Reply

Your email address will not be published.