• Mon. Jan 17th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BA MATSAYAR SHUGABA BUHARI SHI KADAI BA NE WATSI DA SABUWAR DOKAR ZABE-DR.ABUBAKAR KARI

ByNoblen

Dec 24, 2021 ,

Masanin kimiyyar siyasa na jami’ar Abuja Dr.Abubakar Umar Kari ya ce ba matsayar shugaba Buhari ba ne shi kadai watsi da sabuwar dokar zabe wacce ta kunshi zaben ‘yar tinke a fidda ‘yan takara da tura sakamakon zabe ta na’ura.
Da ya ke sharhi kan lamuran siyasa a shekara ta 2021 mai bankwana, Dr.Kari ya ce akasarin ‘yan siyasa na son tsohon tsari zaben fidda gwani ta hanyar wakilai ya dore don ta haka ne kadai za su iya nada wadanda su ke so ko da kuwa masu zabe ba sa so.
Masanin siyasar ya kara da cewa zai iya yiwuwa APC mai mulki na shakkar dokar don za ta iya ba da kofar kada ita a zabe.
Kari ya ce ita ma PDP mai adawa a inda ta ke da rinjaye ta na son tsarin don cigaba da zama kan madafun iko.
A ra’ayin masanin siyasar gwamnoni su ne wuka da nama a jamhuriyar nan ta 4 don sun yi babakere a lamuran jam’iyyu sai yanda su ka dama za a sha.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
10 thoughts on “BA MATSAYAR SHUGABA BUHARI SHI KADAI BA NE WATSI DA SABUWAR DOKAR ZABE-DR.ABUBAKAR KARI”
 1. First of all I would like to say fantastic blog! I had a quick question that I’d like
  to ask if you do not mind. I was curious to find out how
  you center yourself and clear your mind before writing.
  I’ve had a tough time clearing my mind in getting my thoughts out there.
  I do enjoy writing however it just seems like the first 10 to 15 minutes are lost just trying to
  figure out how to begin. Any ideas or tips? Appreciate it!

 2. Heya i am for the primary time here. I came across this board and I find It really helpful
  & it helped me out much. I’m hoping to provide one thing
  back and help others like you helped me.

 3. I think this is one of the most significant information for me.
  And i’m glad reading your article. But should remark on few
  general things, The website style is ideal, the articles is really great : D.
  Good job, cheers

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *