• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BA GASKIYA BA NE CEWA MUN NEMI DALA MILIYAN 200 DON RIGAR SAURO-HLMF

ByHassan Goma

Oct 28, 2021
Hukumar lafiya matakin farko ta Najeriya ta ce sam ba gaskiya ba ne wani labarin da a ke yadawa cewa shugaban hukumar Dr.Faisal Shuaib ya na neman dala miliyan 200 don samar da gidan sauro daga ciki da wajen Najeriya.
 
A sanarwa daga kakakin hukumar Mohammad Ohitoto, hukumar ta ce aikin yaki da sauro na sashen yaki da sauro ne karkashin ma’aikatar lafiya don haka ba abun da ya hada Dr.Shuaib da yin shishshigi a wannan bangare.
 
Hukumar ta zaiyana labarin da gagarumar karya da ba ta da tushe bare makama.
 
Hukumar NPHDA a takaice ta nuna takaicin labarin.
Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
6 thoughts on “BA GASKIYA BA NE CEWA MUN NEMI DALA MILIYAN 200 DON RIGAR SAURO-HLMF”
  1. Princesses: Shopping Rivals. Hand Skin Doctor. K-Pop Adventure.
    Dream Wedding. Kawaii Magical Girl Dress-Up. Love Test.
    Coloring Book: Fabulous Cute Unicorn. Burger Chef: Cooking Story.
    Dark Chocolate Blackberry Cheesecake: Sara’s Cooking Class.

Leave a Reply

Your email address will not be published.