• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

BA A KWANTAR DA TINUBU ASIBITI BA KUMA RAI BAIYI HALIN SA BA-MAJIYA MAI TUSHE

Mai taimakawa uban APC Bola Tinubu, wato Tunde Rahman  ya ce sam maigidan sa na nan lafiya kalau amma ya yi tafiya ne zuwa kasashen waje.

Tunde Rahman na bayani ne don karyata wani labari da ke nuna wa imma an kwantar da Tunubu a asibiti ko ma ya riga mu gidan gaskiya.

Rahman ya ce wasu masharranta ne ke yada labarin amma maigidan sa na nan kalau.

Rahman ya ce lamarin rai da mutuwa na hannun Allah ne.

Tinubu na daga wadanda a ke ganin za su nemi takarar shugabancin Najeriya a 2023.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2,229 thoughts on “BA A KWANTAR DA TINUBU ASIBITI BA KUMA RAI BAIYI HALIN SA BA-MAJIYA MAI TUSHE”