Malamai na kara kiran jama’a su dage da taimakon masu karamin karfi don samun abun sahur da shan ruwa daidai lokacin da azumin ramadan na hijra 1443 ya shiga tsakiya.
A wajajen tafsir a na samun kiran na tallafawa ko da da dibino ne don samun tsira da albarka mai yawa.
Hakan kiran dagewa ga ibada a doguwar sallar tarawihi da kiyamul laili da amfani da damar wajen addu’ar samun salama da tattalin arziki mai kyau.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀