• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

AVM MU’AZU YA KARBI RAGAMAR RIKWAN KWARYA NA HUKUMAR ZABEN NAJERIYA

Daya daga kwamishinonin hukumar zaben Najeriya AVM Ahmed Mu’azu ya karbi ragamar shugaban hukumar na rikwan kwarya.

Shugaban hukumar Farfesa Mahmud Yakubu ya damka ma sa ragamar hukumar don yin riko biyo bayan karewar wa’adin mulkin sa na shekaru 5.

Mahmud Yakubu dai wanda shugaba Buhari ya sake sabuntawa wa’adi, zai jira majalisar dattawa ta dawo zama don tantance shi daga nan ya dawo ya karbi mukamin daga AVM Mu’azu.

Yakubu Tyra ce da daidai ne ya cigaba da zama kan kujerar ba tare da sabuwar tantancewa ba duk da samun sabuntawa daga shugaba Buhari.

Yakubu ya ce shi da sauran kwamishinonin hukumar sun yi ittifaki Mu’azu ya yi rikon mukamin.

Tsarin hukumar zabe na ba wa shugaba da kwamishinoni shekaru 5 a wa’adi na farko sannan za a iya sabunta mu su, su sake shekaru biyar a matsayi na karshe.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
8 thoughts on “AVM MU’AZU YA KARBI RAGAMAR RIKWAN KWARYA NA HUKUMAR ZABEN NAJERIYA”
 1. I pay a visit day-to-day a few blogs and blogs to read articles, except this web site offers quality based articles. Winny Ephrayim Gavrah

 2. I’ll right away grasp your rss as I can not find your email subscription link or e-newsletter service.
  Do you’ve any? Please let me recognize so that I may just subscribe.
  Thanks.

 3. Do you have a spam issue on this website; I also
  am a blogger, and I was wanting to know your situation; we have created some
  nice procedures and we are looking to trade methods with other folks, why not shoot me an e-mail if interested.

Leave a Reply

Your email address will not be published.