• Sun. Dec 5th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Yusuf A. M. Sumaila

  • Home
  • BA WATA MAKARANTA DA TAKEDA WADATAR AJUJUWA A JIHAR KANO – JOSTIS ABDULLAHI

BA WATA MAKARANTA DA TAKEDA WADATAR AJUJUWA A JIHAR KANO – JOSTIS ABDULLAHI

Maganar Gwabna Ganduje na cewa idan za’a koma makarantun jihar kano kuma ayi zama kamar yadda NCDC ta tsara tare da tazara a tsakanin dalubai, to lallai se an kara…

ZA’A BUDE MAKARANTUN KIMIYYA DA FASAHA GUDA 6 – JAHAR KANO.

Kwamishinan ilimi na Jahar Kano Malam Muhammad Sanusi Sa’id Kiru, ya bada umurnin bude makarantun kwankwarande wadanda akafi sani da makarantun fasaha guda shida 6 a fading jahar Kano. Kwamishinan…

DALIBIN KWALEJIN KIMIYYA DA FASAHAR LAFIYA TA AMINU DABO (AD-COHST) YA ZAMA GWARZO A FADIN NAJERIYA.

Dalibin me suna Aliyu Abubakar Dan asalin jahar kano, ya fito ne daga kwalejin kimiyya da fasahar lafiya ta Aminu Dabo dake birnin kano (AD-COHST) a sashen kimiyyar ido. Kamar…