• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Yusif Abubakar

  • Home
  • KUNGIYAR PARIS SG TA LALLASA BACELONA DA CI 4-1

KUNGIYAR PARIS SG TA LALLASA BACELONA DA CI 4-1

Dan wasan Paris SG mbappe shine ya zura kwallaye uku a ragar bacelona sai ta kwaransa Kean ya zura guda daya sai Dan wasan Barcelona Messi ya zura kwallo daya…

JIHAR LEGAS ZATA KARBI BAKUNCIN WASAN SUPER EAGLES A FILIN WASAN TA TUN BAYAN SHEKARA 20

Super Eagles za ta kara da Lesotho ranar 30 ga watan Maris a wasan neman shiga gasar cin kofin nahiyar Afirka da za su yi a Teslim Balogun. Hukumar kwallon…

LEICESTER TA LALLASA LIVERPOOL DA CI 3-1

Liverpool ce ta fara zura kwallo ta hannun Salah a minti 67 da wasa amma kuma a minti 78 Maddison ya farke wa Leicester a bugun tazara. Vardy da Barnes…

WASANNI: ZA’A KARE KAKAR BANA BA TARE DA DAN WASAN LEICESTER CITY JAMES JUSTIN

Dan wasan mai shekara 22 ya sami rauni a gwiwarsa ne a wasan da suka buga da Brighton ranar Laraba. Justin, wanda ya buga wa kungiyar kwallon kafa ta Leicester…

SHIN KO KOCIN YAN LIVERPOOL ZAI IYA KAI BANTANSA

Tambayar da muka mikawa wani mai sharhi kan harkokin wasanni a birnin kebbi zahraddeni Yalo yabayyana cewa rashin nasarar da Liverpool ta samu a wasanni biyu ajere zai taka rawa…