• Wed. Dec 1st, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

admin

  • Home
  • ZANGA-ZANGA A SUDAN- MUTUM 5 SUN RASA RAN SU

ZANGA-ZANGA A SUDAN- MUTUM 5 SUN RASA RAN SU

A sabuwar zanga-zangar fusata da juyin mulkin soja a Sudan, akalla mutum 5 su ka rasa ran su a yunkurin jami’an tsaro na tarwatsa jama’ar da su ka fantsama kan…

APGA TA SAKE SAMUN TAGOMASHIN ZABEN GWAMNAN ANAMBRA

Jam’iyyar APGA ta Ojukwu ta cigaba da samun tagomashi a zaben jihar Anambra da ke kudu maso gabashin Najeriya. Sakamakon kurii’un bai zama abun mamaki ba in an duba yanda…

‘YAN BINDIGA SUN BUGA NAKIYA A KATANGAR GIDAN YARIN ABOLONGO A OYO

‘Yan bindiga sun buga nakiya su ka zubar da katangar gidan yarin Abolongo da ke garin Oyo a jihar Oyo kudu maso yammacin Najeriya su ka sa masu jiran shari’a…

AN SAMU SABUWAR FITINA A BABBAN BIRNIN SHAM DAMASKAS HAR MUTUM 14 SU KA RASA RAN SU

Sabuwar fitina ta barke a kasar Sham da ta shiga yakin basasa na tsawon shekaru 5 inda mafi munin hari a bayan-bayan nan, a ka dana bom a motar safa…

AN YI WA MATUKIN JIRGIN SAMA KISAN GILLA A KADUNA

An samu gawar dan Sanata Bala Ibnu Na Allah wato Kaftin Abdulkarim a mace a gidan sa da ke Malali Kaduna. Marigayin dai shi ne babban dan Sanata Na Allah.…

ZUBAR DA JINI A FILATO MUGUN LAIFI NE-BASARAKEN IBAAS

Basarake daga yankin barikin Ladi a Jihar Filato Gwom Ibaas ya ce zubar da jini a jihar Filato mugun laifi ba da ke maida hannun agogo baya a jihar. Basaraken…

MU NA KIRA GA GWAMNATIN FILATO TA SASSAUTA DOKAR HANA FITA-ALI ABDULLAHI

Wani shaharerren dan jarida kuma mai sharhi Mallam Ali Abdullahi ya bukaci gwamnatin jihar Filato ta sassauta dokar hana mutane fita dare da rana a karamar hukumar Jos ta arewa.…

AN SAKI AMARYAR DA TA KIRBAWA MIJIN TA WUKA TA KASHE A 2014 A KANO

Kwamitin kula da rage cunkuso a gidajen yari na Najeriya karkashin Jostis Ishaq Bello ya sake amraya Rahma Hussein wacce ta kirbawa mijin ta wuka a 2014 ta kashe shi…

FILATO TA SOKE SUFURI DA BABURA WARO ACHABA

Gwamnatin jihar Filato ta soke sufurin babura wato achaba inda kuma ta takaita sufurin keke-napep zuwa karfe 7 na yamma. Lamarin ya shafi cikin garin Jos da Bukur. Sakataren gwamnatin…

BARAYI SUN SAKE 28 DAGA DALIBAN MAKARANTAR SAKANDAREN BETHEL BAPTIST DA KE KADUNA

Barayi sun dau mataki sake 28 daga cikin dalibai 21 da su ka dauke daga makarantar sakandaren Bathel Baptist da ke Chikun a jihar Kaduna. Shugaban kungiyar kiristoci reshen Kaduna…