• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Special U M K

  • Home
  • SOYAYYA: TAYAYYA ZAN SACE ZUCIYAR MACE

SOYAYYA: TAYAYYA ZAN SACE ZUCIYAR MACE

Tayayya zan sace Zuciyar Mace? A gaskiya sace zucciyar mace abu ne mai sauki ga wanda ya gane sannan kuma abu ne mai wuya ga wanda bai gane ba. Tabbas…

YADDA ZAKA FADAWA MACE KANA SON TA

”Amincin Allah yatabata gareki maikyau,Tun ranar da nafara ganin ki naji kin sace man zuciyata, sannan ina ta tunanin yanda zan yi na fada maki yadda nake sonki a cikin…

SOYAYYA: GAYAN DA ZAKI GIRGIZA ZUCIYAR NAMIJI DA KALAMAN SOYAYYA

“Autan Maza Kai daya tilo nakeso” “Kai daya tilo zancigaba da so” “Kai daya tilo nake tunani” “A duk lokacin da wani abu ya sameka nakan shiga yanayi mara dadi”…

YANDA AKE FARANTA WA MACE RAI A LOKACI GUDA

”Yar Aljanna wallahi Kece farin cikina idan ina tare dake ba karamin dadi nake jiba a cikin kogon zuciyata ba, kece  bugun zuciyatah!”  ”Gimbiyar mata ni nakine ke tawace nabiki…

KALAMAN SOYARYA DA MATA SUKAFI SO

“Masoyiyata ko kinsan Allah yaimiki ni imar kyau da hankali gamida tsan tsar nutsuwa! uhhh! nikam namore Kuma nagodewa Allah daya bani mace mai Daraja acikin mata,Ke nasarace acikin Rayuwatah tunda…

YANDA ZAKISA NAMIJI TINANINKI DARE DA RANA KALAMAN BAKINKI

“Masoyina Karikemin Amanar kanka duk duniya Babu Abinda nake kauna sama da Kai“ “Kullin kuma a kowace rana kaunarka karuwa take a zuciyata“ “Dan Allah Kada kakaryamin Zuciya na rokeka…

SOYAYYA: YANDA ZAKA FARANTA MA BUDURWARKA ZUCIYA DA ZAKAKAN KALAMAN BAKINKA

“Yar Aljanna  wlh Kece farin cikina idan ina tare dake ba karamin dadi nake jiba a cikin kogon Zuciyata kece  bugun zuciya ta”  “Gimbiyar mata ni nakine ke tawace nabiki…

GASKIYAR SOYAYYA

“Masoyiyatah kafin nahadu dake banida wani Aikinyi a Wannan duniya Dayawuce zaman majalisa ayita gulmace gulmace Amman tunda nahadu da ke diyar Albarka Wata sassanyar Ni’ima ta sauka a tsakiyar…

SOYAYYA: KO KIN TABA GAYAMASA HAKA?

“Barka dadare Rabin Rayuwata mai sani farin ciki Mijina wanda nake burin karar da rayuwata a tare dashi, ina fatan kana nan lafiya kalau babu wanda ya taba minkai dan…

SOYAYYA: GA KALAMAN DA YAKAMATA KOWACE MACE TARIN KA GAWA MASOYINTA

“Amincin Allah ya tabbata agareka Kyakkyawa, Umar ni’imar Rayuwata, Kyakkyawa Saurayina, mai addini Mai gaskiya da rikon amana, mai tausayi da gudin Duniya mai daraja da girma a cikin zuciyata,…