• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Auwal Ahmad Shaago

  • Home
  • El-Rufai ya sauya tsarin aikin gwamnatin Kaduna, za a koma aikin kwana 4 a mako

El-Rufai ya sauya tsarin aikin gwamnatin Kaduna, za a koma aikin kwana 4 a mako

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya sanar da sabon tsarin aikin gwamnati a jihar inda za a dinga aikin kwanaki hudu a mako Kamar yadda El-Rufai ya sanar, wannan…

An samu wasu da suka zo Najeriya dauke da sabon samfurin Coronavirus

Sabon nau’in Coronavirus ya shiga kasar Kanada, akalla mutane biyu sun kamu da cutar a yanzu Ministan kiwon lafiya na Kanada, Jean-Yves Duclos ya tabbatar da wannan a wani jawabi…

Hukumar Kwastam ta kama N71.4m, da wukake na kasar waje 186 a Katsina

Hukumar Kwastam reshen jihar Katsina ta kama Naira miliyan 71,350, da wukake na ‘yan kasashen waje 186 da sauran haramtattun kayayyaki da kudinsu ya kai N105,103,830.     Mukaddashin Kwanturola…

An Fara Tattaunawa Kan Shugabancin Atiku A Nasarawa

A jiya ne wata kungiyar siyasa mai suna Salvage Nigeria Group (SNG) ta mamaye jihar Nasarawa domin neman goyon bayan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a matsayin shugaban kasa…

Kasar China ta yi karin haske kan kwace filin jirgin saman Uganda saboda cin bashin $207m

A makon da ya gabata ne ake ta cece-kuce kan rahoton cewa China za ta karbe wani filin jirgin kasar Uganda Rahotanni sun ce, kasar China za ta karbe filin…

Gwamnatin Buhari ta shiga damuwa kan yadda ake mutuwa daga cutar Maleriya

Gwamnatin Najeriya ta bayyana damuwarta kan yadda cutar zazzabin cizon sauro ke hallaka jama’ar kasar Ministan lafiya ne ya bayyana haka, inda yace ana yawan samun mace-mace duk da cewa…

Babban kuskuren da ‘yan Najeriya za su tafka shine su zabi PDP a 2023, jigon APC

Wani jigo a jam’iyyar APC ya bayyana abubuwan da yake gujewa ‘yan Najeriya idan suka zabi PDP a 2023 Jigon ya bayyana cewa, babban kuskure ne ‘yan Najeriya su sake…

WAEC Ta Saki Sakamakon Jarabawar 2021

Hukumar Shirya Jarabawa ta Afirka ta Yamma (WAEC) ta saki sakamakon jarabawar kammala sakandire ta shekarar 2021. Shugaban hukumar a Najeriya, Mista Patrick Areghan, ya tabbatar da hakan a cikin…

Gobara Ta Kone Shaguna 41 A Kasuwar Kurmi Da Ke Kano

Akalla shaguna 41 ne suka kone bayan tashin wata gobara a Kasuwar Kurmi da ke Kano da sanyin safiyar ranar Litinin.     Ana ganin kasuwar dai a matsayin wacce…

APC Ta Sanya Watan Fabrairun 2022 Don Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya amince a sanya watan Fabrairun shekarar 2022 a matsayin lokacin gudanar da babban taro tare da zaben shugabannin jam’iyyar APC mai mulki.  Gwamnan Jihar Kebbi,…