• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Safina Sadisu Mahmoud

  • Home
  • BA A KWANTAR DA TINUBU ASIBITI BA KUMA RAI BAIYI HALIN SA BA-MAJIYA MAI TUSHE

BA A KWANTAR DA TINUBU ASIBITI BA KUMA RAI BAIYI HALIN SA BA-MAJIYA MAI TUSHE

Mai taimakawa uban APC Bola Tinubu, wato Tunde Rahman  ya ce sam maigidan sa na nan lafiya kalau amma ya yi tafiya ne zuwa kasashen waje. Tunde Rahman na bayani…

BA SA FARA NEMAN RABA NAJERIYA SAI IN DAN AREWA NA MULKI-SHEIKH BALA LAU

Shugaban kumgiyar JIBWIS Sheikh Abdullahi Bala Lau ya ce masu tada kayar baya don kafa kasar Biafra ba sa bude wuta ko matsa lamba sai lokacin da dan arewa ya…

MAKIYAYA NA KARA NUNA FARIN CIKI DON BATUN DAWO DA BURTALI DA SHUGABA BUHARI YA YI ALWASHI

Makiyaya da dama na nuna farin ciki don bayanin shugaba Buhari na dawo da burtalin shanu. Shugaban dai musamman a zantawa da shi kwanan nan ya ba da tabbacin za…

LOKACIN AMAI DA GUDAWA DA ZAZZABI MAI ZAFI YA ZO

Yayin da a ke samun ruwan damuna ya na gangara zuwa wajajen da mutane ke amfani da ruwan sha. Lamarin na faruwa ne domin ruwan da ke malala na daukar…

DAKATAR DA TWITTER-GWAMNATIN NAJERIYA BA TA TAUYE ‘YANCIN FADAR RA’AYI BA

Gwamnatin Najeriya ta ce sam ba ta tauyewa kowa ‘yancin fadar ra’ayi ba sakamakon dakatar da aikin twitter. Wannan bude kariya ce ta gwamnatin a gaban kotun Ecowas a Abuja…

MA’AIKATAN HUKUMAR KASUWANCIN TEKU SUN ZUBAR DA HAWAYE DA KAMMALA AIKIN HASSAN BELLO

Ma’aikatan hukumar kasuwancin teku ta Najeriya sun xubar da hawaye yayin da shugaban hukumar da ya kammala wa’adin aiki Mallam Hassan Bello ya ke bankwana da su. Bello wanda ya…

AN YI ADDU’AR ROKON RUWA A DAMAGARAM TA JAMHURIYAR NIJAR

Hukumomi a yankin Damagaram na jamhuriyar Nijar sun jagoranci gudanar da addu’a don rokon Allah ya horewa yankin ruwan sama don gudanar da lamuran noma. Matakin ya biyo bayan yanda…

MASU SATAR MITANE SU TUBA DON SU NA BATA SUNAN AREWA-FAROUK ADAMU ALIYU

A cigaba da neman bakin zaren warware kalubalen masu satar mutane dattawa, manyan ‘yan siyasa, malaman addini da sarakunan gargajiya na kira ga duk wanda bai zama mai kunnen kashi…

KARAWA TSOHON SUFETON ‘YAN SANDA WA’ADIN WATA UKU DAIDAI NE-KOTUN TARAIYA

Babbar kotun taraiya a Abuja ta yanke hukuncin cewa matakin da shugaba Buhari ya dauka na karawa tsohon babban sufeton ‘yan sanda wa’adin wata uku bayan cika shekarun ritaya, bai…

UBAN KASAR ZAMBIA KENNETH KAUNDA YA MUTU A SHEKARU 97

Uban kasar Zambia Mr.Kenneth Kaunda ya mutu ya na mai shekaru 97 bayan fama da jinya. Kaunda wanda ya yi fama da masassarar sanyi, ya kwanta a asibiti a babban…