• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Yusuf Yau

  • Home
  • MUN DAKATAR DA DAKON MAN FETUR ZUWA AREWA DAGA ALHAMIS DIN NAN DON DATSE HANYA DA NEJA TA YI – KUNGIYAR DIREBOBIN TANKAR MAI

MUN DAKATAR DA DAKON MAN FETUR ZUWA AREWA DAGA ALHAMIS DIN NAN DON DATSE HANYA DA NEJA TA YI – KUNGIYAR DIREBOBIN TANKAR MAI

Kungiyar direbobin tankar man fetur na Najeriya ta fitar da sanarwar dakatar da dakon man fetur zuwa yankin arewa daga alhamis din nan don rufe hanyar Minna-Bida da gwamnan jihar…

A NA CIGABA DA KAMFEN DIN NEMAN LASHE ZABEN EDO MUSAMMAN TSAKANIN APC MAI MULKI A TARAIYA DA PDP MAI MULKI A EDO

Kamfen na kara armashi na zaben gwamnan Edo da hukumar zaben Najeriya za ta gudanar a ranar asabar din nan mai zuwa 19 ga watan nan na satumba. Manyan jam’iyyu…

MUTAN ‘YAN KARA A JIHAR KATSINA NA NUNA DAMUWA GA TABARBAREWAR TSARO

Al’ummar garin ‘yan kara a jihar Katsina na nuna fargabar tabarbarewar lamuran tsaro daga barnar ‘yan ta’adda. Lamarin na faruwa ne da samun labarin yiwuwar shigowar ‘yan bindiga yankin da…

MUNA NANATA MARA BAYA GA RUFE KAN IYAKA DON DOLE SAI AN SHA WUYA A KAN SHA DADI-INJI SHUGABAN MANOMAN WAKE SHITU MOHAMMED KABIR

Shugaban kungiyar manoma wake na Najeriya Shitu Mohammed Kabir ya bi sahun masu nanata mara baya ga rufe kan iyakokin Najeriya musamman wajen hana shigowa da kayan abinci. Shitu Kabir…

TSOHON GWAMNAN ADAMAWA NGILARI YA SAUYA SHEKA DAGA PDP ZUWA APC

Tsohon gwamnan jihar Adamawa a Najeriya Bala Ngilari ya sauya sheka daga jam’iyyar sa ta PDP zuwa APC. Ngilari dai a baya ya samu nasarar kotu wajen tsira daga daurin…

‘YAN SANDA SUN DAMKE BABBAN DAN FASHI A JIHAR RIBAS HONEST DIGBARA

‘Yan sanda a jihar Ribas sun damke Honest Digbara da a ke nama ruwa a jallo kan zargin satar mutane da fashi da mamaki. An zaiyana Digbara da cewa shi…

ZA A DAWO DA ZIRGA-ZIRGAR JIRGIN KASA DAGA LAGOS ZUWA OGUN DA KARIN FARASHI 100%

Hukumar jiragen kasa ta Najeriya ta ce za ta dawo da zirga-zirgar jirgin kasa daga Lagos zuwa Ogun a ranar litinin din nan mai zuwa 14 ga watan nan na…