• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Yusuf Yau

  • Home
  • NNPP TA SABA ALKAWARIN DA MU DAUKA DA ITA-SHEKARAU

NNPP TA SABA ALKAWARIN DA MU DAUKA DA ITA-SHEKARAU

Tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau ya baiyana cewa NNPP ta Rabiu Kwankwaso ta saba alkawarin da su ka cimma da ita lokacin da ya dawo da magoya bayan sa jam’iyyar.…

DA NAJERIYA NA TACE MAN DA TA KE BUKATA A CIKIN GIDA DA ARZIKI TA WADATACI KASAR-DR. MUBARAK IBRAHIM

Kwarerre kan aiyukan ganowa da hako man fetur Dr. Mubarak Ibrahim Mahmud ya baiyana cewa dadai a ce Najeriya na iya tace man da ta ke bukata a cikin gida…

BINCIKEN MOTOCI NA KARA ZAFI A MAFITAR ABUJA ZUWA NASARAWA

Aikin binciken motoci ya kara zafi a mafitar Abuja zuwa jihar Nasarawa inda sojoji kan tsaya a gefen fita da shiga don duba motocin da ke wucewa. Kasancewar yawan ruwan…

KUDI DA YAWAN GWAMNONI NE APC TA FI MU-BUBA GALADIMA

Jigon jam’iyyar adawa ta NNPP Injiniya Buba Galadima ya ce APC mai mulki da dan takarar ta Bola Tinubu ta fi su yawan gwamnoni da kudi ne. Galadima wanda ya…

MUN KAFA KWAMITI DON DAWOWA DA ‘YAN TAKARAR DA SU KA JINYE KUDIN SU A ZABEN JAM’IYYA-APC

Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce ta kafa kwamitin duba dawo da kudin sayan fom na ‘yan takarar neman mukaman jam’iyyar da su ka janye don samun zaben…

RUWAN SAMA BA YANKEWA YA NA SAUKA A ABUJA DUK KARSHEN MAKO

Ruwan sama ba yankewa na sauka a Abuja hatta lokacin da mu ke rubuta wannan labari inda ko ina ya jike jagab da ruwan da zai yiwa shuka amfani ainun.…

GWAMNATI NA YIN DUK ABU MAI YIWUWA DON SAMUN SAKO DUKKAN WADANDA A KA SACE A JIRGIN KASA-FADAR ASO ROCK

A cigaba da nasarar sako wadanda barayi su ka sace a harin jirgin kasa kan hanyar Kaduna, gwamnatin Najeriya ta ce ta na yin duk abu mai yiwuwa don samun…

AN SAMU FITINA A KASUWAR DABBOBI DA KE AJASHE A JIHAR KWARA INDA A KE FARGABAR ASARAR RAYUKA

Rahotanni daga jihar Kwara na baiyana cewa an samu fitina a kasuwar dabbobi ta Ajashe da hakan ya yi sanadiyyar zubar da jini. Farkon lamarin ya faru ne bayan tawagar…

BARAYI SUN YI WUF SUN SACE NAIRA MILIYAN 31 A GIDAN GWAMNATIN JIHAR KATSINA

Rahotanni daga majiyoyin jaridar PREMIUM TIMES na baiyana cewa barayi sun shiga gidan gwamnatin jihar Katsina su ka sace Naira miliyan 31. Labarin ya nuna an shiga ofishin mai kula…

KARSHE TSOHON GWAMNAN FILATO DA NA TARABA SUN FITO DAGA GIDAN YARI

Karshe dai an sako tsohon gwamnan jihar Filato Joshua Dariye da tsohon gwamnan jihar Tarba Jolly Nyame daga gidan yari. Hukumar gidajen yari reshen babban birnin Najeriya Abuja ta tabbatar…