• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Yusuf Yau

  • Home
  • WASU DAGA JAMI’AN GWAMNATIN BUHARI SUN FASA TAKARA DON CIGABA DA ZAMA KAN MUKAMAN SU

WASU DAGA JAMI’AN GWAMNATIN BUHARI SUN FASA TAKARA DON CIGABA DA ZAMA KAN MUKAMAN SU

Wasu daga cikin jami’an gwamnatin Buhari da a farko su ka fara takarar mukamai daban-daban don zaben 2023, sun janye burin na su don samun damar zama kan mukaman su.…

BABACHIR DAVID YA JAGORANCI TAWAGAR MAIDA FOM DIN TAKARAR TINUBU BAYAN CIKEWA

Tsohon sakataren gwamnatin Najeriya Babachir David Lawan ya jagoranci tawagar mutanen da ta mayar da fom din tsayawa takarar shugaban kasa a inuwar APC na uban jam’iyyar Bola Ahmed Tinubu…

WASU ‘YAN MAJALISAR ZARTARWAR SHUGABA BUHARI SUN FARA MURABUS

Wasu daga ‘yan majalisar zartarwar gwamnatin shugaba Buhari ta APC sun fara murabus don samun damar cimma burin sun a takarar mukamai. Wannan kuwa cika umurnin shugaban ne na su…

SANI YARIMAN BAKURA YA AIYANA NIYYAR TAKARAR SHUGABANCIN KASA A INUWAR APC

Tsohon gwamnan jihar Zamfara Sani Yariman Bakura ya aiyana cewa zai yi takarar shugabancin Najeriya a inuwar APC. Tsohon gwamnan ya jagoranci taro na musamman don aiyana niyyar takarar wacce…

KARSHE IBIKUNLE AMOSUN YA SHIGA JERIN MASU NIYYAR TAKARAR SHUGABAN KASA A APC

Karshe dai tsohon gwamnan jihar Ogun Ibikunle Amosun ya aiyana shiga jerin masu son takarar shugabancin kasa a jam’iyyar. Amosun wanda ya sha arangama da tsohon shugaban jam’iyyar Adams Oshiomhole…

‘YAN AWAREN IPOB SUN KASHE DA FILLE KAN SOJOJI

Rundunar sojan Najeriya ta yi tir da kungiyar ‘yan awaren Biyafara ta IPOB don kashe da fille kan sojoji biyu a jihar Imo. Miygaun irin sun tare soja mai suna…

YAU TA KE IDIN KARAMAR SALLAH NA HIJIRA 1443 A NAJERIYA, SAUDIYYA DA KASASHEN DUNIYA

Yau litinin dn nan ta ke ranar idin karamar sallah a Najeriya, Saudiyya da sauran kasashen duniya daban-daban. Idin karamar sallar ko EID EL FITR ya zo ne bayan watan…

LITININ DIN NAN 2 GA WATAN MAYU NE RANAR IDIN KARAMAR SALLAH TA BANA HIJIRA 1443

Litinin din nan biyu ga watan nan na mayu za a gudanar da idin karamar sallah na hijira 1443 a Najeriya da akasarin kasashen duniya. Sanarwa ta tabbata daga fadar…

AN KARBAWA TINUBU FOM DIN TAKARAR SHUGABANCIN NAJERIYA A INUWAR APC

Wata tawaga ta karbawa tsohon gwamnan Lagos Bola Tinubu fom din takarar shugabancin Najeriya a inuwar APC. Tawagar da ta hada da tsohon sakataren gwamnatin taraiya Babchir David Lawan, Dayo…

DA ALAMUN BATUN TSAIDA DAN TAKARA DAYA A PDP DAGA AREWA YA WARGAJE

Alamu na nuna dukkan ‘yan takarar tikitin PDP daga arewa na son yin gaban kan su don zuwa zaben fidda gwani a gwada karbuwan kowa. Hakan na nuna yunkurin da…