• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Noblen

  • Home
  • SAKIN AURE NA DAGA MANYAN DALILAN SAMUN FITINA A AREWACIN NAJERIYA-MASU SHARHI

SAKIN AURE NA DAGA MANYAN DALILAN SAMUN FITINA A AREWACIN NAJERIYA-MASU SHARHI

Masu gabatar da jawabai a taron kaddamar da wasu littafai na adabi sun zaiyana yawan sakin aure a arewa da kasancewa cikin manyan dalilan yawan fitina ta ‘yan bindiga dadi…

INA FARIN CIKI DA LADAR DALA MILIYAN 10 DON RUTSAWA DA AYYASH- BAHAA HARIRI

Babban dan marigayi firaministan Lebanon Rafik Hariri wato Bahaa ya nuna farin ciki da yanda Amurka ta ware Dala miliyan 10 ga duk wanda ya samar da bayanan da za…

ZA A BADA LADAR DALA MILIYAN 10 GA WANDA YA GANO WANDA YA KASHE RAFIK HARIRI NA LEBANON

Amurka ta aiyana ware ladar dala miliyan 10 ga duk wanda ya ba da labarin yanda za a cafke wanda a ka tabbatar shi ya kitsa kisan gilla ga marigayi…

AN KAKKABO MAKAMAN HOUTHI A YAMAN

Rundunar taron dangin larabawa da Saudiyya ke jagoranra don yaki da ‘yan tawayen houthi a Yaman ta ba da labarin kakkabo jiragen hari marar sa matuka da kungiyar Houthi ta…

SHUGABAN NIJAR MUHAMMADOU ISSOUFOU YA YI TARON BANKWANA DA MAJALISAR SA

Shugaban jamhuriyar Nijar mai barin gado Muhammadou Issoufoy ya yi taron bankwana da majalisar sa ta zartarwa don shirin mika mulki ga shugaba mai jiran gado Bazoum Muhammad a ranar…

YAN NAJERIYA SUN FARA NUNA DAMUWA GA YIWUWAR KARA FARASHIN LITAR FETUR

Al’ummar Najeriya sun fara nuna damuwa ga alamun da ke nuna geamnati za ta kara farashin man fetir da adadin kudi mai yawa. Wannan ya biyo bayan yanda shugaban kamfanin…

JIRGIN KASAR MASAR YA YI ATSARI

Jirgin kasa na kasar Masar ya samu hatsari inda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar mutum 32 yayin da mutum 165 su ka samu raunuka. Ma’aikatar lafiyar kasar ta ba da…

AN SAMU KARANCIN RUWAN SHA A ABUJA BABBAN BIRNIN NAJERIYA

A yanzu haka a na fama da karancin ruwan famfo a babban birnin Najeriya Abuja da hakan ya haddasa mutane daukar jarka su na neman ruwan daga makwabta masu rijiyar…

SAUDI TA MUSANTA RADERADIN BARAZANA GA LAFIYAR MAI BINCIKE KAN KISAN JAMAL KASHOGHI

Saudiyya ta musanta raderadin da ke nuna kulla cutar da mai bincike na majalisar dinkin duniya ga yanda a ka yi wa dan jaridar nan na Saudiyya Jamal Kashoggi kisan…

YAN UWA NA NEMAN DANGIN SU DA A KA SACE A SHEME JIHAR KATSINA

Yanzu haka ‘yan uwan wasu bayin Allah da masu satar mutane su ka sace a Sheme jihar Katsina na bin hanyoyin da duk su ka sauwaka don samun sako ‘yan…