• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Noblen

  • Home
  • ‘YAN BINDIGA SUN FILLE KAN WANI DAN SIYASA A ANAMBRA

‘YAN BINDIGA SUN FILLE KAN WANI DAN SIYASA A ANAMBRA

‘Yan bindiga a jihar Anambra sun fille kan wani tsohon dan majalisa bayan sun yi ma sa kisan gilla. Dan siyasar dai mai suna Nelson Achukwu ya samu iftila’in sace…

UNGIYOYI NA KIRA GA HUKUMAR ZABE TA CIRE SUNAYEN WADANDA A KA MIKA BA SU YI ZABEN FIDDA GWANI BA

Kungiyoyi da masu sharhi na kira ga hukumar zaben Najeriya INEC ta cire sunayen wadanda ba su shiga zaben fidda gwani ba daga jerin sunayen ‘yan takara. Hukumar zaben dai…

MANIYYATA AIKIN HAJJIN BANA SUN TSALLAKE RIJIYA DA BAYA DAGA KARAMAR HUKUMAR ISA A SOKOTO

Maniyyata aikin hajjin bana daga karamar hukumar Isa a jihar Sokoto sun tsallake rijiya da baya a yayin da su ke tahowa Sokoto don tashi zuwa Saudiyya. ‘Yan bindiga sun…

BA NI KADAI NA KE DA IKON KWABE GWAMNAN BABBAN BANKI BA-SHUGABA BUHARI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ba shi kadai ke da hurumin kwabe gwamnan babban banki Godwin Emefiele ba duk da shi ya nada shi. Shugaban na maida amsa ne…

DAN SHARE WAJE ZAUNA NA YAHUDAWA YA DABAWA WANI BAPALASDINE WUKA YA KASHE SHI

Wani dan share waje zauna na Yahudawa a yankin Palasdinawa ya dabawa wani Balasdine wuka ya kashe har lahira. Ma’aikatar lafiyar Palsdinawa ta tabbatar da kashe Balasdinen. Akasin ya auku…

HUKUMAR ZABE TA AIYANA BIODUN OYEBANJI A MATSAYIN WANDA YA LASHE ZABEN GWAMNAN EKITI

Hukumar zaben Najeriya INEC ta aiyana Biodun Oyebanji a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Ekiti da a ka gabatar a karshen makwan gobe jiya. Oyebanji na APC ya…

JAM”IYYU NA SHIRIN KARSHE NA MIKA SUNAYEN GWANAYE GA INEC

Jam’iyyu a Najeriya na shirin karshe na mika sunayen ‘yan takarar shugaban kasa ga hukumar zabe INEC. Hakan na faruwa a jajiberin ransr rufe mika sunayen gwanaye. Hukumar zabe ta…

SHUGABA BUHARI YA FARA AIYUKAN NUNA BAN KWANA DA MULKI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na wasu kalamai da aiyuka da ke nuna shirin sa yin ban kwana da mulki a 2023. A tsarin mulki dai shugaban zai sauka daga mulki…

HARIN ISRAILA-SHAM TA DAKATAR DA SUFURIN JIRAGEN SAMA A FILIN JIRAGEN SAMA NA DAMASKAS

Kasar Sham ta dakatar da sufurin jiragen sama a filin jirgin saman babban birnin kasar Damaskas. Matakin ya biyo bayan harin da Israila ta kawo ne kasar inda mutum daya…

KASASHEN GABAR TA TSAKIYA NA ALLAH-WADAI DA AIBANTA MANZO DA NUPUR SHARMA TA YI

Kasashen musulmi na gabar ta tsakiya na cigaba da Allah-wadai da kalaman aibanta Manzon Allah da jami’ar labarum jam’iyyar gwamnati a Indiya Nupur Sharma ta furta a muhawarar gidan talabijin.…