• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Noblen

  • Home
  • BABBAN SUFETON ‘YAN SANDAN NAJERIYA YA TAKAITA ZIRGA-ZIRGAR MOTOCI A JIHAR EDO DAGA DARE ZUWA YAMMACIN ASABAR DIN NAN

BABBAN SUFETON ‘YAN SANDAN NAJERIYA YA TAKAITA ZIRGA-ZIRGAR MOTOCI A JIHAR EDO DAGA DARE ZUWA YAMMACIN ASABAR DIN NAN

Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Muhammad Adamu ya ba da umurnin takaita zirga-zirgar motoci a jihar Edo daga dare zuwa yammacin asabar din nan don gudanar da zaben gwamnan jihar.…

FIRAMINISTAN LEBANON MAI JIRAN GADO ZAI SHIGA TATTAUNAWA DON KAFA GWAMNATI MAI KWARI

Sabon firaministan Lebanon mai jiran gado Mustapha Adib na daukar matakan gudanar da tattaunawa don kafa gwamnatin mai kwari da za ta farfado da tattalin arzikin kasar da ya tabarbare.Adib…

GWAMNATIN NAJERIYA NA SHIRIN TURA KUDURIN KAFA HUKUMAR KULA DA KAYAN DA A KA KWATO DAGA BARAYIN BIRO

Gwamnatin Najeriya ta kammala shirin tura kudurin kafa hukumar da za ta rika kula da kayan da a ka kwato daga barayin biro ko a ka sace ta hanyar cin…

DAN WASAN GABA NA SUPER EAGLES ALEX IWOBI YANA CIKIN DAR-DAR

Dan wasa kwallon super eagles Alex Iwobi yana cikin dardar a club dinshi na Everton dake kasar England sakamakon kocinshi ya kawo masa kishiyoyi har guda uku ragas wadanda suke…

MOTAR NAIRA MILIYAN 84 AKA SAIWA DJ CUPPY, TEMI, TOLANI FERARI PORTOFINO

Femi Otedola ya sayowa ‘ya’yanshi mata Ferrari DJ Cuppy, Temi, Tolani Femi Otedola shahararren dan kasuwar man fetur ne a Nigeria, ya sayo masu Ferrari Portofino ne wanda takai kimar…

TURKIYYA ZA TA CIGABA DA NEMAN MAN FETUR A GABASHIN TEKUN MEDIRENIYA GEFEN KASAR CYPRUS DUK DA HUSHIN TARAIYAR TURAI

Shugaban Turkiyya Raceb Tayyeb Erdoan ya ce kasar sa za ta cigaba da neman mai a gabashin tekun Medeteriniya gefen kasar Cyprus.Wannan na zuwa daidai lokacin da kungiyar taraiyar turai…

HUKUMAR ZABEN NAJERIYA TA KAI KAYAN ZABEN GWAMNAN JIHAR EDO TA SAUKE A RESHEN BABBAN BANKI

Hukumar zaben Najeriya INEC ta kai kayan gudanar da zaben gwamnan jihar Edo da za a gabatar ranar asabar din nan 19 ga watan nan na Satumba.An sauke kayan a…

AMURKA TA KAKABA TAKUNKUMIN HANA VISA GA MASU MAGUDIN ZABE A NAJERIYA

A matakan da ta ke dauka na bunkasa turbar dimokradiyya a duniya, Amurka ta kakaba takunkumin ba da VISA ga wasu daga ‘yan siyasar Najeriya da su ke da hannu…

KASHE WANI MATASHI A SAN’A’A YA SANYA MUTANE AUKAWA ZANGA-ZANGA INDA ‘YAN HOUTHI SU KA KAMA MUTUM 30

Mutane a babban birnin Yaman San’a’a  da ‘yan tawayen Houthi ke rike da shi, sun auka mummunar zanga-zangar bayan kashe wani matashi da a ka yi. ‘Yan tawayen sun Kama…

BA ZA MU IYA DAWO DA TALLAFIN MAN FETUR BA-GWAMNATIN NAJERIYA

Gwamnatin Najeriya ta ce ba zai zama alheri ba ta yi tunanin dawo da tallafin man fetur bayan janye tallafin gaba daya. Janye tallafin ya cilla farashin litar mai mafi…