• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Noblen

  • Home
  • ZABEN ‘YAR TINKE A FIDDA TAKARAR JAM’IYYU NE YA FI SAHIHANCI-MUSA ABUBAKAR DANMALIKI

ZABEN ‘YAR TINKE A FIDDA TAKARAR JAM’IYYU NE YA FI SAHIHANCI-MUSA ABUBAKAR DANMALIKI

‘Yan siyasa da dama na mara baya ga kudurin dokar nan da majalisar dokokin Najeriya ta sanyawa hannu kuma a ka mikawa shugaba Buhari don sanya hannu ya zama doka.…

MUTANE NA NUNA DAMUWA GA SHIRIN GWAMNATIN NAJERIYA NA KARA FARASHIN FETUR

Mutane sun yi caa su na nuna matukar damuwa ga shirin gwamnatin Najeriya na kara farashin litar fetur. Shugaban kamfanin fetur NNPC Mele Kyari Kolo ya sanar da niyyar kara…

LITAR FETUR ZA TA KAI NAIRA 320-340 A 2022-MELE KYARI KOLO

Karshe dai shugaban kamfanin man fetur na Najeriya NNPC Mele Kyari Kolo ya ce litar man fetur za ta kai Naira 320-340 a badi shekara ta 2022. An dade a…

HUKUMAR YAKI DA RASHAWA TA JAMI’AN GWAMNATIN NAJERIYA TA GURFANAR DA SHUGABAN KARAMAR HUKUMA DON KARBAR NA GORO

Hukumar yaki da rashawa tsakanin jami’an gwamnati a Najeriya ICPC ta gurfanar da shugaban karamar hukumar Gwagwalada a Abuja don zargin karbar na goron Naira miliyan 10 daga hannun wani…

AN MAIDA FIRAMINISTAN SUDAM HAMDOK MUKAMIN SA

Da alamu sojoji a Sudan sun sauko da tsaurin ra’ayi biyo bayan gagarumar zanga-zanga, inda su ka dawo da firaministan kasar Abdallah Hamdok mukamin sa. In za a tuna shugaban…

KUNGIYAR YAKI DA HOUTHI TA LARABAWA TA KAI FARMAKI KAN SOJOJIN GONA NA IRAN A YAMAN

Kungiyar taron dangi ta larabawa da Saudiyya ke jagoranta da ke yakar ‘yan tawayen houthi a Yaman ta kai farmaki kan sojojin gona na Iran da ke aiki da ‘yan…

DAKARUN YAMAM SUN KARFAFA TSARO A FAFATAWAR DA SU KE YI DA ‘YAN HOUTHI KAN MARIB

Dakarun gwamnatin Yaman sun karfafa tsaro a yakin da su ke yi da ‘yan tawayen houthi a yankin Marib. Shi dai yankin mai arzikin iskar gas, ya kasance shi kadai…

‘YAN BINDIGA SUN SAKE YARA UKU DA SU KA KAMA DA SAURAN MUTANE A MARU

‘Yan bindiga a yankin Maru da ke jihar Zamfara sun sako yara uku da su ka sace da sauran mutane wajen wata hudu da su ka wuce. Rahoton ya nuna…

SAIFUL ISLAM GHAGGAFI YA AIYANA SHIGA TAKARAR SHUGABANCIN LIBYA

Dan tsohon shugaban Libya marigayi Moammar Ghaddafi wato Saiful Islam ya aiyana shiga neman takarar shugabancin kasar. Hukumar zaben Libya ta tsaida ranar 24 ga watan gobe a matsayin ranar…

‘YAN MAJALISA A AMURKA SUN NUNA BACIN RAI GA YANDA HOUTHI TA KUTSA OFISHIN JAKADANCIN AMURKA A SANAA

‘Yan majalisar dokokin Amurka daga kwamitin waje sun nuna bacin rai ga yanda ‘yan tawayen houthi da Iran ke marawa baya su ka kutsa ofishin jakadancin da cin zarafin ma’aikata…