• Thu. May 19th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Mardiya Musa Ahmed

  • Home
  • ASUU TA TSAWAITA YAJIN AIKI DA MAKO 12

ASUU TA TSAWAITA YAJIN AIKI DA MAKO 12

Kungiyar malaman jami’ar Najeriya ta tsawaita yajin aikin da ta ke ciki da mako 12 don matsawa gwamnati lamba ta duba bukatun da a ka cimma yarjejeniya. ASUU ta dau…

BABBAR KOTUN TARAIYA TA YI WATSI DA BUKATAR EMEFIELE TA BA SHI HURUMIN TAKARA

Babbar kotun taraiyar Najeriya a Abuja ta yi watsi da bukatar gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele da ke son kotu ta tabbatar ma sa hurumin yin takarar shugabancin Najeriya.…

SOJOJIN RASHA SUN AUKA KAMFANIN KARFE NA MARIUPOL

Dakarun sojan Rasha sun auka kamfanin karfe a garin Mariupol na Ukraine mai tashar jirgin Ruwa, yayin da Rasha ke karfafa hare-haren ta don cimma wata babbar madafa. A tsakiyar…

SHUGABA BUHARI ZAI SAUKA A ABIDJAN NA COTE D’IVOIRE DON TARON YAKI DA HAMADA

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai sauka a babban birnin kasar Cote d’ivoire wato Abidjan don halartar taron yaki da hamada. Taron na 15 na matakan kasashen duniya kan barazanar hamada,…

KUNGIYAR MASU SUFURIN JIRAGEN SAMA NA CIKIN GIDA A NAJERIYA SUN JANYE BARAZANAR YAJIN AIKI

Kungiyar sufurin jiragen sama ta Najeriya ta janye barazanar yajin aiki da ta shirya fara yi a litinin din nan don korafin tsadar man jirgi. Shugaban kungiyar Abdulmanaf Yunusa Sarina…

ASUU-AKWAI BARAZANAR SHIGA YAJIN AIKIN ‘YAR GABA DAYA

Da alamu kungiyar malaman jami’ar Najeriya ASUU na shirin aukawa yakin aikin har illa masha Allahu don korafin rashin cika alkawarin gwamnatin Najeriya. Kungiyar dai da ta fara yajin aikin…

AN KWANTAR DA SARKI SALMAN NA SAUDIYYA A ASIBITI

An kwantar da Sarki Salman na Saudiyya a asibitin kwararru na Sarki Faisal da ke Jiddah inda a ka yi ma sa aikin duba lafiyar babban hanji. Sarkin dai mai…

JIRAGEN SAMA-DOLE MU DAKATAR DA SUFURIN CIKIN GIDA DON TSADAR MAI A NAJERIYA

Kungiyar masu sufurin jiragen sama na cikin gida a Najeriya ta ce ya zama wajibi ta dakatar da sufurin don dan karen tsadar man jirgi. Wannan na kunshe a wasika…

EMEFILE YA BAIYANA MURADUN SA NA NEMAN ZAMA SHUGABAN NAJERIYA

Gwamnan babban bankin Najeriya CBN Godwin Emefiele ya baiyana muradun sa na zama shugaban Najeriya bayan amincewa da zai gwada takarar a inuwar APC. Tuni wasu manoma da ke ganin…

ZAN SANAR DA SABUWAR JAM’IYYAR DA ZAN SHIGA-JIBRIN

Jagoran kamfen din neman shugaban kasa na Bola Tinubu wato Abdulmumin Jibrin ya baiyana cewa zai shiga wata jam’iyya nan gaba kadan. Ba mamaki Jibrin wanda ya kai ruwa rana…