WIKE YA CACCAKI OBASEKI DA NUNA MACIYIN AMANA NE
Gwamnan Rivas Nyesom Wike ya caccaki gwamnan Edo Godwin Obaseki da nuna maciyin amana ne. Sabani ya shiga tsakanin gwamnonin biyu yayin da Obaseki ya kushe Wike da nuna ba…
MAKAMAI MASU LINZAMI SUN YI DIRAR MIKIYA A TSAKIYAR KYIV
Makamai masu linzami na Rasha sun yi dirar mikiya a babban birnin Ukraine wato Kyiv a yayin da Rasha ta zafafa hare-hare don kammala yakin. Sojojin Rasha na nausawa zuwa…