• Thu. Aug 18th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Mardiya Musa Ahmed

  • Home
  • YARIMA MUHAMMAD YA WANKE DAKIN KA’ABA A MADADIN MAHAIFIN SA SARKI SALMAN

YARIMA MUHAMMAD YA WANKE DAKIN KA’ABA A MADADIN MAHAIFIN SA SARKI SALMAN

Yarima Muhammad ya shiga dakin ka’aba inda a ka mika ma sa abun goge bangon dakin ka’aba ya goge bangon a madadin mahaifin sa Sarki Salman bin Abdul’aziz. Gabanin shiga…

GARA TA CINYE TAKARDUN SHAIDAR KASHE KUDI NA HUKUMAR KULA DA INSHORAR JAMA’A TA NAJERIYA

Jami’an hukumar kula da inshorar jama’a ta Najeriya sun baiyana cewa gara ta cinye takardun shaidar kashe zunzurutun kudi Naira biliyan 17.1 na hukumar. Bayanin hakan ya fito ne a…

HARIN ISRA’ILA A SHAM YA YI SANADIYYAR MUTUWAR SOJOJI 3

Harin jirgin sama da Isra’ila ta kai cikin kasar Sham ya yi sanadiyyar mutuwar sojoji 3 inda wasu 3 kuma su ka samu raunuka. Kamfanin dillancin labarun Sham SANA ya…

SAKAMAKON WASANNIN PREMIER, LALIGA DA BUNDESLIGA. 14/08/2022.

A gasar premier na kasar Ingila an buga wasanni kamar haka: Chelsea 2-2 Tottenham Nottingham forest 1-0 Westham. A gasar Laliga na kasara Sifaniya an buga wasanni kamar haka. Cadiz…

FADAR ASO ROCK TA KARAMMA ‘YAN CPC

Fadar Aso Rock ta karrama shugabannin CPC na jihohin Najeriya 36 ta hanyar ganawar su da daukar hoto da shugaba Buhari. CPC dai it ace narkakkiyar jam’iyyar shugaba Buhari da…

NA KARBI MATSAYIN DARAKTAN KAMFEN NA APC TUN DA PAPAROMA BAI HANA NI YIN HAKAN BA -LALONG

Gwamnan jihar Filato Simon Lalong ya ce ya karbi aikin daraktan kamfen din jam’iyyar APC ga zaben 2023 da hannu bibbiyu don PAPAROMA bai hana shi yin hakan ba. Lalong…

‘YAN BINDIGA SUN KAI HARI KAN BIGIREN BINCIKEN JAMI’AN SHIGE DA FICE

‘Yan bindiga sun kai farmaki kan madakatar bincike ta hukumar shige da fice ta Najeriya a yankin karamar hukumar Maigatari a jihar Jigawa inda su ka yi kisan gilla ga…

AMURKA TA GANO KULLALLIYA DAGA IRAN TA HALLAKA TSOHON MAI BA DA SHAWARA KAN TSARON TA

Amurka ta gano wata makarkashiya ta kasar Iran ta yunkurin kashe tsohon mai ba da shawara kan tsaro John Bolton. Tunis ashen shari’a na Amurka ya fitar da cajin shari’a…

WATAN AGUSTA-AMBALIYAR RUWA NA ADDABAR SASSAN NAJERIYA

Daidai watan nan na agusta da dama a ka fi samun ruwan sama, sassan Najeriya na fama da ambaliyar ruwa da kan shafe gidaje, gonaki har ma da zabtare tituna.…

DAUKE WUTA NA KARA TA’AZZARA A NAJERIYA

A na kara samun dauke wutar lantarki ba kakkautawa a Najeriya inda wasu yankuna kan wuni su kwan ba wuta. Da zarar an dawo da wutar sai ka ga talakawa…