• Sun. Nov 28th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Malami Ibrahim

  • Home
  • ANYI KIRA GA HUKUMAR TACE FINA-FINAI TA KASA DA TA HANA FITAR FILM DIN DA AKE SHAN SHISHA A CIKINSA

ANYI KIRA GA HUKUMAR TACE FINA-FINAI TA KASA DA TA HANA FITAR FILM DIN DA AKE SHAN SHISHA A CIKINSA

Wannan kiran ya fito ne daga Shugaban kungiyar YADOFA Abubakar S. Mai-Tumaki a yayin kaddamar da kungiyar reshen jihar Jigawa wato kungiya mai radon hana shan miyagun kwayoyi da mu’amula…

RUWAN SAMA YA MAYAR DA DUBUNNAN MUTANE ‘YAN GUDUN HIJIRA A JAHAR JIGAWA

Ruwan ya sauka Kamar da bakin kwarya ya lalata gidaje da amfanin gona a jihar Jigawa. Ku kasance da Noblen a kowane lokaci😀😀😀 Kimanin karamar hukuma 15 a cikin 27…